Now livetag icon
Digital 100 - Similarweb official ranking of the fastest growing digital brandsMeet the leading brands of 2026banner icon

Abincin Hausawa (Hausa Recipe) analisi dell'app per 29 gennaio

Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

  • AdamsDUT
  • Google Play Store
  • Gratis
  • Cibo E Bevande
Wannan application Abincin Hausawa (Hausa Recipe) na kunshe da kala-kala na abincin hausa, yana kuma dauke da yadda zako sarrafa ko kuma kiyi wannna abincin cikin sauki.Anyi bayani daki-daki dakuma irin kayan abincin da zakiyi amafani dasu, da addadin yanda zaki zuba, a takaice dai zan iya cewa wannan application na dauke da duk wani abu da kike bukata domin yin abincin hausawa kala daban-daban. Application din ba iya da yaren hausa ya tsaya ba kawai ya yi bayani da harshen turanci (english) ga wadan da ba hausawa ba kuma kuma suke son girka irin abincin hausawa. yi downloading din wannan application domin girka duk kalar abincin da kike bukata cikin sauki.kadan daga cikin irin kallar abincin da kuma yanda ake girka su dake cikin wannna application Abincin Hausawa (Hausa Recipe) sune kamar haka: DANWAKE KUNUN GYDA KUNUN AYA KUNUN TSAMIYA ALALA KOSAI TUN MASA TUWON SEMOVITA ZOBORODO TUWON SHINKAFA JOLLOF RICE KILISHI adamsdut Don Allah in kinji dadin wannnan application a taimaka ayi rating nasa five star domin yayi sama domin wadan da ke son koyan abincin ahusawa in sunyi searching su same shi cikin sauki. za kuma a iya samun karatuttukan wasu daga cikin manya malaman kasar hausa irin su sheikh jafar,sheikh albani zaria,sheikh ali isah fantami,sheikh ahmad sulaiman etc. Dan takaicecen tarihin hausawa. Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shine asalin yarensu. A tarihance kabilar Hausawa na tattare a salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. A farko-farkon shekaru na 1900's, a sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, a bisa karkashen mulkin Birtaniya,'yan mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam. Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta. Daura Kasace wacce a kasani mai dadewa da tarihi a kasar hausawa. Sana'ar noma ita ce babbar sana'ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa ke wa sana'ar noma kirari da cewa, "na duke tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar", akwai kuma wasu sana'o'in kamar su sha'anin jima watau harkar fatu, rini, sa'a da kira, fannonin dake mutukar samun cigaba a harkokin sana'o'in Hausawa. Hausawa dai sun jima da shahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na taka rawa a sha'anin yau da kullum, tare da masu mulki da masana. Harshen Hausa shi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harshe a nahiyar Afirka, harshen hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsuna musamman larabci kana kuma harshen na tafiya tare da yanayin mu na zamani bisa al'adar cudeni-in cudeka. Harshen Hausa dai ya zama harshen yau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa bane a nahiyar Afirka. Bugu da kari, akwai cincirindon al'ummar Hausawa a manyan biranen yammacin Afirka da arewacin Afirka da kuma yankunan cinikayyar al'ummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawa suka jima suna bi a hanyar ta zuwa aikin Hajji. Akwai kuma rubutattun adabi masu zurfi da kasidodi da kuma rubuce-rubuce a rubutun ajami da aka buga tun kafin zuwan Turawa 'yan mulkin mallaka na birtaniya. Har ila yau, kuma wani tsarin rubutu a ajami da aka kirkiro tun kafin zuwan turawa, da ba kasafai ake amfani da shi ba yanzu.
Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

Ranking di utilizzo di Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

Il ranking di utilizzo si basa sull'algoritmo di Similarweb che calcola le installazioni correnti e gli utenti attivi su un periodo di 28 giorni.

Tutte le categorie in
Stati Uniti--
Cibo E Bevande in
Stati Uniti--

Utenti attivi giornalieri

Analizza i modelli di utilizzo degli utenti di Abincin Hausawa (Hausa Recipe) visualizzando i download di Abincin Hausawa (Hausa Recipe) e gli utenti attivi giornalieri nel tempo.

Utenti

Analizza i modelli di utilizzo degli utenti di Abincin Hausawa (Hausa Recipe) visualizzando i download di Abincin Hausawa (Hausa Recipe) e gli utenti attivi giornalieri nel tempo.

Unlock daily active users
nov29icgen

Abincin Hausawa (Hausa Recipe)Statistiche di ranking nel tempo

Classifica di Utilizzo di Similarweb e Classifica Google Play Store per Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

Rank

Nessun dato disponibile

Abincin Hausawa (Hausa Recipe) Classifica per paese

Paesi in cui Abincin Hausawa (Hausa Recipe) ha la posizione più alta nelle sue categorie principali


Interessi degli utenti e categorie principali

Le categorie principali e le app utilizzate dagli utenti di Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

Nessun dato da visualizzare

Principali concorrenti e app alternative

App con un'alta probabilità di essere utilizzate dagli stessi utenti, provenienti dallo stesso store.

Nessun dato da visualizzare
Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

gennaio 29, 2026