Newtag icon
Top Black Friday 2025 brands announced! What were the hottest products and categories?Download the report now 👉banner icon

Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar のアプリ分析 12月9日

Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar

Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar

  • Abdulkarim Nasir
  • Apple App ストア
  • 無料
  • 音楽
Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud Adam Da Kuma Amsoshinsu. Saurari Tambayoyi Dubu (1000) Tambaya Mabudin ilimi ce. Tambayoyi da amsoshinsu daga bakin sheikh jafar mahmud adam. Domin samun wadansu karatuttukan sheikh jafar duba cikin play store. Yana aiki ba tare da internet ba Download and listen questions and answers by Ja'afar mahmoud adam. This app works perfectly offline. Download and listen free sheikh jafar mahmud questions and answers on marriage and relationship issues. ---------- Amsoshin wadansu tambayoyi da yanuwa sukayi akan aure. Mai bada amsoshin shine malam jafar mahmud adam. Idan kun ji dadin wannan application na tambayoyin sheikh jafar kada ku manta kuyi rating dinsa tauraro biyar cikin wannan gida sannan ku aikawa wasu wannan manhajjar. Aciki akwai Sheikh Jafar Tambayoyin Aure kamar haka: Auren mace Kirista ko bayahudiya wane ne zai zama alwalinta ? Kusantar mace bayan biyan sadaki kafin aure halal ko haram? Mace mai haila a gidansu amma babu aure wai shin duk abincin da taci haram ne har sai an aurar da ita ? Yaushe ne aure ke tabbata? bayan sadaki ko kuwa? Mata da miji cikin talabishin wai ana gayyatar jamaa zuwa daurin aure, shin hakan ya halatta? Yarinya bata son saurayin amma iyaye naso, to yaya za'ayi? Budurwa nasa hijab da niqab amma samari na dauka cewa ita matar aure ce, yaya zatayi kenan? Mutum da yarinya sun fahimci juna amma iyaye sunce a'a basa son auren to yaya zaayi ? Amfani da magani domin tsayar da alada cikin ramadan, halal ko haram ? Nasiha kan amfani da waya ga ma'aurata Miji yace matarsa ta rika zuwa dakinsa bayan kammala girkin dare amma taki dole kullum sai yaje ya kirawota, me ya kamata yayi? Yarinya taga mahaifiyarta tana saka magani cikin abincin babansu domin sihirceshi, me ya kamata tayi? Shin mutum zai iya yanka abin suna fiye da daya ? Yanuwan kishiyata sunce nayi asiri, ya zanyi, ya halatta na kai kara kotu? Nasiha kan rashin godiyar mazaje ga matayensu Miji ya zabi mace daya cikin matansa domin ajiyar mukullan dukiyarsa, shin hakan daidai ne ? Neman taimakon sadaki domin yin aure ya kamata ?? Shin ya halatta asha maganin hana haihu saboda wadansu muhimman dalilai? Yankan rago ranar suna wajibi ne ko kuwa ? Idan miji ya nemi matarsa amma taki toh ya tabbata cikin hadisi zata kwana mala'iku na la'antarta to mene hukunci idan kuma ita matarce ta nemi mijin amma yaki? Ya halatta mutum ya koyawa matarsa mota ? TAMBAYOYI DUBU 1000 NA SHEIK JA'AFAR MAHMUD ADAM wannan Application mai suna " Tambayoyi 100 na sheik ja'afar." yana dauke da irin tambayoyin da yan uwa musulmai suke yiwa marigayi sheik jaafar mahmud adam lokacin gudanar da tafsiri ko kuma alokacin dayaje wajen walima ko kuma gasar karatun alQur'ani mai Girma. Sheik jafar tambayoyi 1000 (dubu da amsoshinsu) Sheik jafar 1000 question and answer Tambayoyi 1000 dubu by sheik jaafar Domin samun sauran manhajjoji sai ku duba shafina dake wannan gida zaku samu irinsu complete Tafseer sheikh jafar, kundin tarihi na malam Aminu Ibrahim Daurawa, Siffatus Salatin nabiyyi malam jafar, Arbauna Hadith, addu'ar sheikh Ahmed sulaiman Nigeria, rediyon Hausawa da dai sauran manhajjoji. Nagode!
Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar

ストアランキング

ストアランキングは、GoogleとAppleが設定した複数のパラメータに基づいています。

業界別 ウェブサイトカテゴリーで
米国--
音楽で
米国--
アカウントを作成して平均月間ダウンロード数を見るお問い合わせはこちら

Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar時間の経過に伴う ランキングの統計

Similarwebの使用ランクとTambayoyi Dubu - Sheikh Jafar向けApple App ストアランク

ランキング

ご利用可能なデータがありません

Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafarの国別ランキング

メインカテゴリ Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar で最もランクが高い郡


トップ競合他社と代替アプリ

同じストアから同じユーザーによって使用される可能性が高いアプリ。

Maher Al-Muaiqly

Maher Al-Muaiqly

Rashid Zia

Abdul Rahman Sudais

Abdul Rahman Sudais

Rashid Zia

Mahmoud Siddiq Al-Minshawi

Mahmoud Siddiq Al-Minshawi

Mohamed Khalil

Sheikh Salah Bukhatir Quran

Sheikh Salah Bukhatir Quran

Sakinah Wali

Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar VS.

12月 9, 2025