Now livetag icon
Digital 100 - Similarweb official ranking of the fastest growing digital brandsMeet the leading brands of 2026banner icon

1月29日 的 Qari Saidu Haruna Quran MP3 應用程式分析

Qari Saidu Haruna Quran MP3

Qari Saidu Haruna Quran MP3

  • Abdulkarim Nasir
  • Apple App Store
  • 付費
  • 音樂
Holy Quran mp3 offline recitation of Qari Sa'idu Haruna. Karatun Alkur'ani mai dadi App features: 1. Full Quran mp3 offline 114 Quran Surahs + Dua 2. Search Surah by Surah-name or Surah number 3. Makki surahs indicated by masjid al-haram image i.e Holy Kaabah 4. Madani surahs indicated by masjid an-nabawi image (The Prophet (s.a.w) Holy Mosque in Madinah) 5. Ability to mark Surah as favourite. 6. Favourites list view provided. Remove or listen to favourited Surah 7. You can share the app with your family and/or friends 8. Surah info in English, Arabic and Hausa languages. 9.Beautiful Islam gallery featuring al-Kaabah, masjid an nabawi, Quran and more. Add or remove the provided islamic photos 10. Play, pause, next and previous controls. You can also shuffle or repeat a Surah 11. Quran surah names in English and Arabic 12. The number of verses of each Surah is indicated 13. Mute or unmute Quran Surah while playing. 14. Ability to read the Quran in mush style while listening 15. Play Qari Saeed Harmon Quran in background 16. Free without Ads Cikakken sunan Malamin namu shine Sheikh Saidu Haruna Hassan. Yazo daga Sokoto yayi karatun Allo a Kano nan Birget. Yayi safarar neman ilimi takanin Maiduguri da Kano. Haduwar malam Saidu da Sheikh Jafar ya zama babban alkhairi ga rayuwar alummar musulmi. Hakan ya samo asali ne inda malam Jafar ya bude makarantar ihya'us sunnah (rayar da sunnah) nan bayan railway wajen tsohuwar sheshe. Anan ne Malam Sa'idu ya Sara tsaftace qira'arsa har malam Jafar ya sanyashi ya rika budewa da karatun alkur'ani mai Girma idan zaayi taro a makarantar. Anan Sheikh Saeed Haroon da malam Jafar suka qara sabawa. A masallacin Alhaji Lawan Atana na Beirut road, da Malam Saidu da Alhaji Lawan Atana (Allah yajikansa) da Salisu Kabara da Sule Manu sunyi buda bakin azumin Litinin ko Alhamis sai Alhaji Lawan Atana yake cewa wane malami za'a samu domin yake yi musu tafsiri. Nan Malam Saidu ya kawo musu shaawarar zuwa ga malam Jafar. Nan ya jagorancesu sukace masallacin Triump ya gabatar dasu ga marigayi Sheikh Jafar suka kuma fada masa bukatarsu. Nan aka shawarta cewa zaa fara tafsirin ranar Laraba kuma Sheikh Ja'afar ya bukaci malam Saidu ya kasance mai ja masa baki malam Saidu kuma ya amince. Wannan shine farkon haduwar malaman biyu. Allahu Akbar! An fara tafsirin na Beirut road ne a farkon zamanin Janar Badamasi Babangida. Sunyi shekaru 18 kafin su sauke tafsirin a karon farko. Sunyi kimanin shekaru 10 sunayin tafsirin a Kano sai Alhaji Indimi kasancewar yagina masallacin Danbuwa road kuma daman Salihu Kabara amininsa ne. Alhaji Indimi ya bukaci anemo malamai su raya msallacin. Da lokacin azumi yazo sai aka dauke tafsirin daga Kano zuma Maiduguri. Mutane basu yarda ba. Sai akayi yarjejeniyar cewa suje Maiduguri suyi kwana 15 kana su dawn Kano suyi 15. Wannan takaitaccen labari izina ne ga masu ilimi dalibansu da malamansu da su riqayin hobbasa irin wannan da aika aikin alkhairi irin wannan wadda ka kawo tasiri gagarumi a rayuwar alummar musulmi. Allah ya Jikan malam Ja'afar da rahama yasa aljannah makomarsa ameen. Allah ya sakawa malam Saidu Haruna Hassan da alkhairi ya albarkaci gabansa da bayansa ameen. Allah yasa sakamakonsu aljannar Firdaus ameen. Allah ya sa Al-Qur'ani ya zama hasken zukatanmu kuma ya cecemu radar gebe qiyama ameen. Idan kunji dadin wannan manhajja sai ku aikata ga sauran yanuwa.
Qari Saidu Haruna Quran MP3

商店排名

商店排名基於Google和Apple設定的多個參數。

所有類別 在
美國--
音樂 在
美國--
建立帳戶即可查看平均每月下載次數聯絡我們

隨時間變化的 Qari Saidu Haruna Quran MP3 排名統計

Similarweb 的使用排名和Apple App StoreQari Saidu Haruna Quran MP3排名

排名

無可用數據

Qari Saidu Haruna Quran MP3按國家/地區排名

Qari Saidu Haruna Quran MP3 在其主要類別中排名最高的國家


的頂級競爭對手和替代方案

來自同一應用商店,有很高可能被相同使用者使用的應用程式。

Selecta Charts Music Streaming

Selecta Charts Music Streaming

Selecta Charts Inc.

DJ Kidnu

DJ Kidnu

DJ KIDNU LLC

Mahmoud Siddiq Al-Minshawi

Mahmoud Siddiq Al-Minshawi

Mohamed Khalil

My dua online audio dua

My dua online audio dua

Parvez Halani

Qari Saidu Haruna Quran MP3 VS.

1月 29, 2026