12月8日 的 Kalaman Soyayya - Love Message 應用程式分析
Kalaman Soyayya - Love Message
- Murtala Adamu
- Google Play 商店
- 免費版
- 約會
Kalaman Soyayya - Love Messages & Chat (Hausa)
Discover the magic of Hausa love and connection! Kalaman Soyayya offers heartfelt romantic messages and a community chat feature to express and share love in a meaningful way.
🔥 Why Users Love Kalaman Soyayya
💌 1,000+ Romantic Messages
Sweet morning texts ("Barka da safe")
Deep love confessions ("Ina son ku")
Apology & forgiveness messages
Long-distance love quotes
Wedding and relationship blessings
💬 Community Chat (NEW!)
Connect with others who appreciate Hausa culture and romance
Chat privately and respectfully
Join group discussions on love, life, and relationships
Report & block features to ensure safe communication
✨ Bonus Features
✔ One-tap copy to WhatsApp/SMS
✔ Daily love tips & relationship advice
✔ Dark mode for cozy late-night reading
✔ Offline access to all messages
❤️ Perfect For:
Lovers of Hausa romantic traditions
Couples keeping love alive
Shy hearts needing help expressing feelings
Anyone who believes love sounds sweeter in Hausa!
👉 Download now – Celebrate Hausa love the modern way!
Kalaman Soyayya - Saƙonnin Soyayya Masu Daɗi
Manhajar Kalaman Soyayya tana tattare da saƙonnin soyayya na Hausa masu ratsa zuciya, domin masu neman ingantacciyar hanyar bayyana soyayya. Yanzu an ƙara sabon fasali na hira, domin tattaunawa da masu sha’awar irin wannan salo na soyayya cikin ladabi da mutunci.
📜 Misalan Saƙonni Masu Daɗi daga Cikin Manhaja:
1.
Na dade ina kallon taurarin sama, sai na hango wanda yafi kowanne haske. Ashe kece — masoyiyata ta zuciya!
2.
So gamon jini ne. Sonki ya zamo wani ɓangare na jikina. Duk lokacin da na kalleki, sai naga babu wadda ta kai ke kyau da kirki.
3.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata, babu wata a zuciyata sai ke kaɗai. Yarda da amincewarki za su tabbatar da soyayyar da nake miki.
4.
Ko da dare ya yi sanyi, idan na tuna muryarki mai laushi, sai naji zuciyata ta cika da nishadi da annashuwa. Kamar yadda bishiya ke da rassa da ganye, haka sonki ya mamaye zuciyata gaba ɗaya.
✨ Abubuwan Da Zaku Samu:
Saƙonnin soyayya na musamman (barka da safiya, neman gafara, ranar aure, da sauransu)
Hira da masu sha'awar soyayya cikin Hausa
Rubuce-rubucen soyayya daga zuciya
Sauƙin amfani da sauƙin raba saƙonni zuwa WhatsApp ko SMS
Sabbin kalmomi da shawarwari na soyayya kullum
Ana iya amfani da manhajar ba tare da internet ba
Dark mode don masu son karatu da daddare
📚 Kalaman Da Ake Ciki Da Su:
koyi soyayya
soyayya da farin ciki
soyayyar zamani
yadda ake soyayya
littafan soyayya
masoya
ilimin soyayya
rayuwar aure da zaman aure
makauniyar soyayya
kundin kalaman soyayya
soyayya da shakuwa
kalaman soyayya masu dadi
Dafatan zakuji daɗin wannan manhaja. Kada ku manta da yin “Rate” idan kun gamsu!
Kalaman Soyayya - Love Message 使用排名
基於 Similarweb 的算法,根據過去 28 天的安裝數和活躍用戶數進行計算。
所有類別 在
美國--
約會 在
美國--
每日活躍使用者
通過查看Kalaman Soyayya - Love Message 的下載量和每日活躍用戶數,分析 Kalaman Soyayya - Love Message 用戶的使用模式。
位使用者
通過查看Kalaman Soyayya - Love Message 的下載量和每日活躍用戶數,分析 Kalaman Soyayya - Love Message 用戶的使用模式。
解鎖每日活躍使用者10月11月12月
隨時間變化的 Kalaman Soyayya - Love Message 排名統計
Similarweb 的使用排名和Google Play 商店Kalaman Soyayya - Love Message排名
排名
無可用數據
用戶興趣和熱門類別
Kalaman Soyayya - Love Message用戶使用的熱門類別和應用程式
無可顯示數據
的頂級競爭對手和替代方案
來自同一應用商店,有很高可能被相同使用者使用的應用程式。
無可顯示數據
12月 8, 2025