Now livetag icon
Digital 100 - Similarweb official ranking of the fastest growing digital brandsMeet the leading brands of 2026banner icon

2月2日 的 Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline 應用程式分析

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

  • KareemTKB
  • Google Play 商店
  • 免費版
  • 音樂與音訊
Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer sheikh jafar mahmud adam. Acikin wannan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi. Karan sauti mai kyau. Complete Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud. Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin. Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa. Domin sauke sheikh ja'afar mahmud adam complete tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar data sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo Tarihin Rayuwar Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano : Shaikh Ja’afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964). Sheikh Ja’afar ya kammala hardar alkur'ani a 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al ‘ Adun Rude Misra, Egyptian Cultural Centre), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi boko ba ta Masallaci Adult Evening Classes. jafar complete tafsir offline Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar complete quran tafsir offline A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami’ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. sheikh jafar complete tafseer offline Sannan Sheikh Ja’afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami’ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, Sudan. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), a Jami'ar Usman dan Fodiyo dake Sokoto. tafsir by sheikh jafar Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma. sheikh jafar tafsir offline Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin wannan cibiya (Sheikh Ja’afar Islamic Documentation Centre). sheikh jafar tafsir 2006
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline 使用排名

基於 Similarweb 的算法,根據過去 28 天的安裝數和活躍用戶數進行計算。

所有類別 在
美國--
音樂與音訊 在
美國--

每日活躍使用者

通過查看Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline 的下載量和每日活躍用戶數,分析 Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline 用戶的使用模式。

位使用者

通過查看Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline 的下載量和每日活躍用戶數,分析 Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline 用戶的使用模式。

解鎖每日活躍使用者
12月1月2月

隨時間變化的 Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline 排名統計

Similarweb 的使用排名和Google Play 商店Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline排名

使用排名

排名

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline按國家/地區排名

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline 在其主要類別中排名最高的國家

無可顯示數據

用戶興趣和熱門類別

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline用戶使用的熱門類別和應用程式

熱門分類
關聯性
該類別中的熱門應用
15%
Call Recorder - Auto Recording
Proton VPN: Fast & Secure VPN
Samsung Calculator
Clock
13%
Learn Flutter with Dart
13%
DC Launcher - Android Oreo Sty
10%
WhatsApp Business
Truecaller: Spam Call Blocker
Gmail
Google Chrome

的頂級競爭對手和替代方案

來自同一應用商店,有很高可能被相同使用者使用的應用程式。

Al Quran - القران الكريم

Al Quran - القران الكريم

OnlyOne Studios

Islamic World - Athan Times

Islamic World - Athan Times

AppAspect Technologies Pvt. Ltd.

Ramadan Calendar 2026 Iftar

Ramadan Calendar 2026 Iftar

AAN Apps

Quran Pro: Read the Holy Quran

Quran Pro: Read the Holy Quran

Quanticapps FZ LLE

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline VS.

2月 2, 2026