Newtag icon
Top Black Friday 2025 brands announced! What were the hottest products and categories?Download the report now 👉banner icon

12月9日的Kalaman Soyayya - Masu dadi应用程序分析

Kalaman Soyayya - Masu dadi

Kalaman Soyayya - Masu dadi

  • Abdu Matashi
  • Google Play 商店
  • 免费
  • 约会
1. Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata! 2. So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke! 3. Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata. * koyi soyayya * soyayya zallah * soyayya da farin ciki * soyayyar zamani * yadda ake soyayya * kalaman soyayya * soyayyar zamani * littafan soyayya * masoya * littafin soyayya * ilimin soyayya * rayuwar aure da zaman aure * rayuwar aure * ilimin aure da soyayya * makauniyar soyayya * soyayya zallah * sakonnin soyayya 4. Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! In kuma kinyi musu ku jaraba kugani!! * soyayya da shakuwa * kalaman soyayya masu dadi * soyayya * kundin kalaman soyayya * kundin masoya * soyayya da kaunar juna * rayuwar soyayya da aure Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.
Kalaman Soyayya - Masu dadi

Kalaman Soyayya - Masu dadi 使用排名

使用率排名基于 Similarweb 的算法,该算法会计算 28 天内的当前安装量和活跃用户数。

所有品类在
美国--
约会在
美国--

每日活跃用户数量

查看Kalaman Soyayya - Masu dadi动态下载量和日常活跃用户,以便分析Kalaman Soyayya - Masu dadi用户的使用模式

用户

查看Kalaman Soyayya - Masu dadi动态下载量和日常活跃用户,以便分析Kalaman Soyayya - Masu dadi用户的使用模式

解锁每日活跃用户数
10月11月12月

动态Kalaman Soyayya - Masu dadi排名统计

Kalaman Soyayya - Masu dadi的 Similarweb 使用排名和Google Play 商店排名

排名

没有可用的数据

Kalaman Soyayya - Masu dadi按国家/地区排名

Kalaman Soyayya - Masu dadi在主要类别中排名最高的县


用户兴趣点和热门类别

Kalaman Soyayya - Masu dadi 用户使用的热门类别和应用程序

无数据可显示

顶级竞争对手和替代应用程序

同一商店内很有可能被同一批用户使用的应用程序。

无数据可显示
Kalaman Soyayya - Masu dadi

十二月 9, 2025