Now livetag icon
NEW REPORT: Knowing your true competitive position across Web & AppDownload Reportbanner icon

Littafin Ahalari Da Hausa 앱 분석 (10월 6일)

Littafin Ahalari Da Hausa

Littafin Ahalari Da Hausa

  • Abdulkarim Nasir
  • Apple App Store
  • 유료
  • 음악
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh, Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W) bayan haka, Wannan manhajja ce domin kawo muku cikakken Littafin Ahalari mai dauke da rubutun larabci da kuma fassarar Hausa kana tana aiki ba tare da data ba. Ahalari Warash fassarar Hausa dominku. Fassarar Littafin Ahdhari مختصر الأخضري في الفقه المالكي - الكتاب مترجم إلى لغة الهوسا مختصر العلامة الأخضري في العبادات على مذهب الإمام مالك Wannan manhajja ta mukhtasarul Akhdari ta ƙunshi muhimman bangarori guda uku: 1. Rubutaccen littafin Ahalari mai dauke da fassarar Hausa. A wannan sashe zaku samu littafin alAkhdari mai dauke da rubutun larabci kana da fassarar Hausa bi da bi. Domin sauƙin dubawa akwai mazaɓa inda zaku iya zuwa kan kowanne fasali cikin sauƙi. Domin samun jerin fasalolin dake ciki sai ku danna alama dake sama-maso-dama na shafin farko na wannan mahaja. 2. Bayan sashen rubutaccen ahalarin sai kuma sashen littafin ahalari bugon warsu. A wannan sashe akwai cikakken littafin akhdari daga bango zuwa bango mai dauke da ahalari warash salon rubutun allo irin namu na tsangaya. Kana an ƙawata wannan sashe da launuka wato kaloli domin sauƙin dubawa. Ga ma'anar launukan kamar haka: 2.1 Launin shuɗi na nuni da Fasali 2.2 Launin Ja na nuni da Farali wato abun da ya wajaba wanda idan babu shi aiki kan ɓaci. 2.3 Launin kore na nuni da sunna ko sunnoni 2.4 Launin rawaya wato ruwan ɗorawa na nuni da mustahabbi 2.5 Sai launin pink wanda ke nuni da bayani kan hukunce-hukuncen rafkanuwa 3. A sashe na uku kuma zaku samu littafin ahalari audio mp3 wato dai ahalari sauti inda malam ke karantawa da kuma fassara littafin na ahalari. Malam ya biyo karatun daki-daki kana yana yi yana maimaitawa domin dai karatun ya shigi kunnen mai sauraro. Allah ya sakawa malam da gidan Aljannah ameen. A wannan sashi na alakhdari audio zaku iya maimaita sauti sau ba adadi wato (REPEAT SINGLE TRACK) ko kuma ku maimaita duka wato (REPEAT ALL) ko ku rufe maimaicin baki daya. Domin waɗannan zaɓuka sai ku danna alamar maimaici wato REPEAT BUTTON dake ƙasa-maso-dama na shafin ahalari audio-player. Kana zaku iya zaɓar sauti a matsayin FAVOURITE. Toh yanuwa musulmi, wannan manhajja ta ahalari itace irinta ta farlo a wannan dandali na Apple App Store don haka kada ku bari a baku labari. Sau da dama idan za'a yiwa mutum gorin karatu ko ilimin addini, akance "Wa, wannan da ko ƙawa'idi bai iya ba ballantana ahalari..." matuƙar ka sauke wannan manhajja ka kuma saurareta da karantata da kyau toh ahalari kam sai dai ka ɗorawa wani karatunsa in Allah Ya so. Yi maza ka/ki sauke ka/ki koyi ahalari kada abokai ko ƙawaye su rigaka/ki. Daga bisani idan kunji daɗin wannan manhajja ta littafin ahlari toh ku aika ta zuwa ga yanuwa musulmi ta kafafenku na sadarwa. Allah Ya amsa daga garemu baki ɗaya Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum. Domin samun waɗansu manhajjoji irin wannan kamarsu kawaidi fassarar Hausa, ishimawi, iziyya, risala, muwaɗɗa malik da dai sauransu, sai ku aiko mana da saƙo ta adireshinmu kareemtkb@gmail.com ku ambaci sunan manhajjar da kukeso a ƙirƙira muku. Manhajjar da tafi yawan mabuƙatanta ita zamu fi mai da hankali waken ƙirƙira in shaa Allahu. تحميل كتاب متن الأخضري في العبادات على مذهب الإمام مالك Da fatan zaku ji daɗin wannan mahaja ta ahalari fassarar hausa littafin ahalari fassarar hausa pdf fassarar littafin ahlari littafin ahalari mai fassarar hausa ahalari fassarar hausa complete Zaku iya canja tsarin manhajjar tsakanin haske da duhu wato light/dark mode. Tsira da Aminci suƙara tabbatuwa ga fiyayyen halitta Annabinmu Muhammadu (s.a.w). Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
Littafin Ahalari Da Hausa

스토어 순위

스토어 순위는 Google과 Apple이 설정한 여러 매개변수를 기반으로 합니다.

모든 카테고리 ·
미국--
음악 ·
미국--
월평균 다운로드를 확인하려면 계정을 만드세요문의하기

Littafin Ahalari Da Hausa 순위 통계 추이

Littafin Ahalari Da Hausa의 Similarweb 사용량 순위 및 Apple App Store 순위

순위

데이터가 없습니다

Littafin Ahalari Da Hausa 국가별 순위

Littafin Ahalari Da Hausa의 주요 카테고리 순위가 가장 높은 국가입니다


주요 경쟁 앱 및 대체 앱

같은 스토어에서 동일한 사용자가 사용할 가능성이 높은 앱입니다.

Old Time Radio Streamer

Old Time Radio Streamer

Ed Zaleski

Nigeria Radio Stations Live FM

Nigeria Radio Stations Live FM

Pratik Dhebariya

Nigeria Radio Live FM

Nigeria Radio Live FM

Agim Haliti

Al-Minshawi Offline Mp3 Quran

Al-Minshawi Offline Mp3 Quran

Abdulazeem Anifahm

Littafin Ahalari Da Hausa VS.

10월 6, 2026