Kalaman Soyayya - Masu dadi 앱 분석 (11월 21일)
Kalaman Soyayya - Masu dadi
- Abdu Matashi
- Google Play Store
- 무료
- 데이트
1.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!
2.
So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!
3.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.
* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
* kalaman soyayya
* soyayyar zamani
* littafan soyayya
* masoya
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
* soyayya zallah
* sakonnin soyayya
4.
Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! In kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!
* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* soyayya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure
Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.
Kalaman Soyayya - Masu dadi 사용량 순위
사용량 순위는 28일간의 현재 설치 수와 활성 사용자를 계산하는 Similarweb 알고리즘을 기반으로 합니다.
모든 카테고리 ·
미국--
데이트 ·
미국--
일일 활성 사용자
Kalaman Soyayya - Masu dadi 다운로드와 일일 활성 사용자 추이를 확인하여 Kalaman Soyayya - Masu dadi 사용자의 이용 패턴을 분석하세요.
사용자
Kalaman Soyayya - Masu dadi 다운로드와 일일 활성 사용자 추이를 확인하여 Kalaman Soyayya - Masu dadi 사용자의 이용 패턴을 분석하세요.
일일 활성 사용자 확인하기9월10월11월
Kalaman Soyayya - Masu dadi 순위 통계 추이
Kalaman Soyayya - Masu dadi의 Similarweb 사용량 순위 및 Google Play Store 순위
순위
데이터가 없습니다
사용자 관심사 및 상위 카테고리
Kalaman Soyayya - Masu dadi 사용자가 이용하는 상위 카테고리 및 앱
표시할 데이터 없음
주요 경쟁 앱 및 대체 앱
같은 스토어에서 동일한 사용자가 사용할 가능성이 높은 앱입니다.
표시할 데이터 없음
11월 21, 2026